YADDA ZAKA SAYI DATA 1GB AKAN NAIRA 200 A LAYIN MTN CIKIN SAUKI

Yadda Zaka Sayi Data 1GB N200 Cikin Sauki



Assalamu Alaikum Jama'a Insha Allah Zamuyi Bayani Akan Yadda Zaka Sayi Data 1GB Akan Naira 200 Cikin Sauƙi

Dafarko Zakaje Contacts Na Kan Wayarka Ne Saika Danna *121#
Idan Ka Danna Zasu Nunoma Zaɓuka Saika Shiga Data 4Me Zasu Nuno Maka Suna Saida 75MB Akan Naira 20 Suna Sayarda 200MB Akan Naira 50 
1GB Kuma Akan Naira 200 Zade Kaga Yadda Suke Sayarwa

Muna Godiya Kucigaba Da Kasancewa Damu

Writted Ibraheem Abdoullahi

Comments