Yadda Zaka Maida Video Zuwa Mp3
Assalamu Alaikum Jama'a Insha Allah Zamuyi Bayani Akan Yadda Zaka Mai Video MP3 Maida Video MP3 Bawani Abubane Mai Wahala Ta Cikin Xander Ma Ana Maidawa
Dafarko Zaka Shiga Cikin Xander A Wayarki Saika Duba Wasu Ɓangarori A Kasa Zakaga Inda Aka Rubuta (To MP3) Idan Kaga Inda Aka Rubuta To Mp3 To Nan Zaka Shiga Idan Kashiga Sai Kashiga Local Zakaga Duk Abubuwan Dake Cikin Wayarka Saika Zaɓi Wanda Zaka Maida Mp3
Muna Godiya Kuci Gaba Da Kasancewa Damu
Writted Ibraheem Abdoullahi
Comments
Post a Comment