YADDA ZAKA GANE SHIGE-SHIGEN DA AKAYI DA WAYARKA.

YADDA ZAKA GANE SHIGE-SHIGEN DA AKAYI DA WAYARKA.


Idan abokinka ko budurwarka ko wani ya kar6i wayanka yayi shige-shige sa'an nan ya goge ya dawo maka da wayarka kuma kai bakasan abinda yayi da ita ba.

Akwai yadda zakayi ka gane inda ya shiga da kuma me yayi da wayar .

Kawai ka shiga dialler ma'ana ina ake danna numbobi ka danna
👇
* # * # 4636 # * # * 

Zakaga "Usage Statistics" saika danna shi. Zakaga jerin Application dinda ya shiga da kuma lokacin da ya shiga da abinda yayi a ciki.


Comments