Yadda Zaka Buɗe Group A WhatsApp Cikin Sauƙi

Yadda Zaka Buɗe Group A WhatsApp


Assalamu Alaikum Warahamatulllahi Ta'ala Wa Barakatuhu Jama'a Insha Allah Zamuyi Bayani Akan Yadda Zaka Bude Group A WhatsApp


Dafarko Zaka Shiga Cikin WhatsApp Ɗin Idan Ya Wuce
Ya Nunoma Ciki Saika Taba Alamar Add Ɗin Massege Idan Ya Nunoma Saika Shiga Inda Aka Rubuta New Group Zai Baka Dama Ka Kirkiri Group.
Muna Godiya Sosai Kuci Gaba Da Kasancewa Damu

Writted Ibraheem Abdoullahi


Comments