Yadda Zaka Buɗe Gmail Account Cikin Sauki

Yadda Zaka Buɗe Gmail Account Acikin Wayarka

Assalamu Alaikum Warahamatulllahi Ta'ala Wa Barakatuhu Insha Allah Zamuyi Bayani Ne Akan Yadda Zaka Buɗe Gmail Acikin Wayarka

Dafarko Zaka Shiga Browsers Karubuta www.google.com
Idan Ya Buɗe Maka Zakaga Inda Aka Rubuta (Sing in) To Nan Zaka Shiga Idan Kashiga Zai Nuno Maka Yadda Zaka Kirkiri Account Ɗin
Zakasa Sunanka
Zakasa Sunan Mahaifinsa
Zakasa Number Wayarka
Zakasa Date Of Birth
Zakasa User Email
Dasauransu

Muna Godiya Kucigaba Da Kasancewa Tare Damu

Writted Ibraheem Abdoullahi

Comments